Kalli Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Shagulgulan Bikin Jaruma Halima Atete


Fitacciyar jarumar Kannywood Halima Atete za ta zama amarya bayan Shafe tsawon lokaci tana fitowa a Finafinai daban-daban. 


Dimbin jama'a ne suka halarci bikin shagulgulan bikin jaruma Halima Atete wanda aka yi a birnin Maiduguri jihar Borno.


Ga kadan daga cikin wasu hotunan yadda aka yi bikin. 




































Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2