ZoyaPatel
Ahmedabad

BIDIYO: Yadda Hadiza Gabon Ta Yi Barin Kudi A Bikin Halima Atete


A ci gaba da shagulgulan bikin jaruma Halima Atete da ake gudanarwa a birnin Maiduguri na jihar Borno. 


An hangi tarin jaruman Kannywood maza da mata da suka halarci wajen ciki har da jaruma Hadiza Gabon wacce ta dinga barin kudi. 



[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post