Kalli Wani Bidiyo Mai Ban Sha'awa Da Naziru Sarkin Waka Ke Tilawar Al-qur'ani


Wani bidiyo da Naziru Sarkin Waka yai yana tilawar Alqurani Maigirma ya dauki hankalin jama'a sosai saboda salon yadda yake karatun za kasan shi kwararre ne a fagen. 


Ba kasafai za ka samu mutum da baiwa guda biyu ta kwarewa a fagen waka da kuma haddar Al-qur'ani ba. To shi Naziru Allah ya yi masa Wannan baiwar. 


 Taba nan ku Kalli yadda sarkin waka ke Karanta Al-qur'ani abin sha'awa 👇👇

Video 

Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2