Dubun Wani Matashi Dake Yin Shigar Mata Yana Yaudarar Samari kudi Ya Cika


Rundunar yan sanda a kasar Uganda sun yi nasarar kame wani matashi da laifin yin shigar mata yana yaudara samari yana karbe musu kudi. 


Mutumin dai an Kama shi ne a satin da ya gabata sanye da kayan mata bayan da wani mutum ya Kai rahotonsa ga yan sanda Kan yadda yake yaudarar samari. 


Bayan da yan sanda suka kama shi ya tabbatar musu da cewa shi mace ne, hakan yasa suka umarci da ya cire kayansa domin su tabbatar da jinsinsa. Bayan cire kayan nasa sai suka gano cewa shi din namiji ne ba mace ba. 


Zuwa yanzu dai samari 57 sun tabbatar da wanda ake zargin da yaudarar su inda ya dinga karbe musu kudade a matsayin shi mace ne.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

Previous Post Next Post