Yadda Mutane Suka Cika Bankin Polaris Don Cire Kudaden Su Bayan Sanar Da Hana Ma'aikatan Su Sallah


Musulmai masu kudi sun fara wawushe dukiyar su, a Polaris, bayan ta hana ma'aikata salla


Dubban muslmai sun yi tattaki izuwa Bankin Polaris domin cire kudaden su tare da rufe asusun ajiyar su, biyo bayan samun rahoton hana ma'aikata musulmai zuwa sallar Juma'a, da bankin ta yi.


Msulamai na Kira ga mahukuntan bankin da su gaggauta korar ma’aikatansu da suna sanya dokar hana wasu ma’aikatan Yarbawa Musulmi zuwa Sallar Juma’a.


Alhaji Sule da Alhaji Lawal da Kantin Kwari da Gombe Central Market sun wallafa Hotunan su na cire kudi naira miliyan 80 da Miliyan 105 daga Asusun bankin kamar yadda suka wallafa a shafukan sada zumunta na Facebook. 


Majiya: Yola 24

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post