HomeBreaking News Kalli Hotunan Fasinjojin Jirgin Kasa Da Suka Shaki Iskar Yanci Daga Hannun 'Yan Bindiga bySuleiman Inuwa -October 06, 2022 A ranar Laraba, 5 ga Oktoba, ‘yan ta’addan sun sako fasinjoji 23 da suka sace daga jirgin kasa zuwa Kaduna a ranar 28 ga Maris, 2022.Farfesa Usman Yusuf, Sakatare, Babban Hafsan Hafsoshin Tsaro (CDSAC) ne ya bayyana hakan. [Related Posts] Tags: Breaking News Facebook Twitter