Dan China da ake zargi da kashe budurwarsa ummita ya musanta zargin a gaban kotu


Geng Quanrong dan Asalin Kasar China da ake zargin shi da kisan budurwarsa yar asalin Jihar Kano Ummakulsum Sani Buhari wacce ake Kira da Ummita bayan caccaka mata wuka ya musanta zargin da ake masa a gaban Kotu.


A Zaman kotun da ya gudana a ranar Alhamis 27, ga Oktoba 2022, a yayin da aka karanta masa Kunshin tuhumar da ake masa ya musanta cewa ya caccakawa Ummita wuka. 


Idan ba'a manta ba a Zaman kotun da ya gabata a farko-farkon watannan wanda ake zargin ya musanta cewa baya jin yaran ingilishi wanda hakan yasa kotun ta bayar da umarni a nemo wanda yake jin yaren China da zai dinga fassarawa Mr Geng. 


Karin bayani na nan tafe. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post