Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin Aci Komai


A wannan rana za ku ji yadda amfanin shan ruwa yake da sanyin safiya kafin aci komai. Yawanci ba kowane mutum ne yasan amfanin shan ruwa da safe ba. 


Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam. masana fannin kimiyya sunyi bincike akan hakan. Masu son sanin amfanin dake a cikin shan ruwa da safe sai ku karanta wannan rubutun har karshe sannu ahankali don jin amfaninsa. 


Shi dai shan ruwa da safe kafin aci komai yana yin maganin cututtuka Kamar haka:


1.ciwon kai

2.ciwon jiki

3.daidaita tsarin bugun zuciya

4.amosanin gabbai

5.farfadiya 

6.daidaita jikin da yawuce kima

7.asthma

8.ciwon koda

9.cutukan dake cikin fitsari

10.ciwon suga. 


Wannan sune kadan daga ciki amfanin shan ruwa da safe kafin mutum yaci komai. Da fatan za'a dinga shan ruwa da safe tun kafin aci komai domin samun ingantacciyar lafiya ga jiki. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post