Hotuna: Mawaki Rarara Ya Raba Motoci Da Wayoyi Sampurin IPhone 13 Ga Wadanda Suka Samu Nasarar Lashe Gasa


Shahararren mawakin siyasa Dauda Kahutu wanda ake yiwa lakabi da Rarara ya bada kyautar motoci da wayoyi kirar iPhone guda 13 da kuma kudi ga wasu daga cikin wadanda suka shiga gasar da ya saka ta wakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Alhaji Bola Ahmad Tinubu kamar yadda ya yi alkawari.A yayin bikin mika kyaututtukan an hangi manyan Jarumai a masana'antar Kannywood wanda sune suka dinga mika kyautar ga wadanda suka yi nasara.


Daga cikin jaruman akwai irin su Baban Cinedu, Abbale, Aisha Humaira da wasu da yawa kuma.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post