Cikin Hotuna: Shehu Dan Marigayi Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Umar Musa Yar’adua Yayi Aure


Shehu, dan marigayi shugaban Najeriya, Umar Musa Ya’adua, a ranar Asabar, ya auri amaryar sa, Yacine. 


A yayin bikin dai manyan mutane daga kasar masu mukami na siya da mashahuran masu kudi duk sun halarci taron daurin auren. 


Ance jiragen sama fiye da 10 ne suka sauka a babban filin jirgin saman jihar. 


Anyi daurin auren ne a babban birnin jihar Borno Maiduguri.





Related
Previous article
Next article

Ads Atas Artikel

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2

Ads Bawah Artikel