Bazan Taba Auren Talaka Ba Sai Mai kudi Domin Auren Talaka Masifa Ne, Cewar Wata Matashiyar Budurwa


Babban dalilin da yasa ni bazan auri talaka ba shine saboda zaman kunci, a cewar wata matashiya da ta yi wani bayani cikin bidiyo.


Tace auren talaka ai tashin hankali ne, amma idan ka auri mai kudi to ba za ka hadu da takaici ba. Domin idan mijinki ya bata miki rai zaki bude firinji ki dauki kaza da kayan sanyi kisha. 


Amma shi kuwa talaka idan ya bata miki rai sai dai kawai ki zaman takaici babu wani abin jindadi da morewa. Ga dai cikakken bidiyon.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post