Kungiyar Dalibai ta baiwa El-Rufai mako 1 ya janye Karin kudin makaranta


Kungiyar daliban Najeriya ta baiwa Gwamnatin jihar Kaduna mako 1 ta janye karin kudin makaranta.


KARANTA: Nnamdi Kanu ya bayyana wa kotu dalilan da yasa ya gudu

KARANTA: Cutar kanjamau gaskiya ce, ga alamomi 6 da mutum Zaiji a jikin sa idan ya kamu.

WASANNI: An bayyana dalilai biyar da suka jawo aka cire Faransa daga gasar Euro


Kungiyar daliban Najeriya, NANs ta baiwa gwamnatin jihar Kaduna, Mako 1 ta janye karin kudin makarantar da ta yi.


Kumgiyar ta kuma yi Allah wadai da kisan dalibin da ya fita Zanga-Zanga kan karin kudin makarantar. Sannan ta zargi gwamnan Kadunar, malam Nasiru Ahmad El-Rufai shine ya aka ‘yansanda su murkushe Zanga-Zangar.


Babban sakataren kungiyar, Oyekanmin Isiaka me ya bayyana baka inda yace kisan sam bai kamata ba kuma aikin shedan ne.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post