Ga Wani Hadi Domin Matsewar Gaban Mace


Wannan hadin na musamman ne domin mata, musamman matan aure wanda suke so su dawo da martabar su, wato matsewar gaba. Idan akayi hadin za'a samu sauyi

 

KARANTA: Sahihin Maganin Zazzabin Maleria, Cizon Sauro

KARANTA: Domin Karin Girman Hips Kuyi Wannan Hadin

KARANTA: An gargadi mata da su daina aske gashin gaban su, domin hakan yana jawo matsala ta kiwon lafiya


Kuma wannan hadin ana yin sa ne shima don karin ni'ima da kuma matsewar gaban mace, kuma yana sa hankalin mai gida yadawo kanki, sannan kuma yana sa gaban mace kamshi sosai. 


wannan hadin angwada yin amfani dashi kuma yana aiki sosai. 


kayan da ake bukata domin yin wannan hadin sune Kamar haka:


(1) Lemun tsami 

(2) Zuma mai kyau 

(3) Raihan yanda ake yi shine, zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba a ciki, sai ki kawo zuma ki zuba ki cakuda. Sannan sai ki rinka kama ruwa dashi tare da wanke duk wani lungu da sako na gabanki ciki da waje, yin hakan yana sa mai gida ya rinka tabo maki majiya dadi wannan wani bangare ne a cikin gaban mace.
  

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post