Indai matsala sanyin mara ne to daga yau tazo karshe


Fitar farin ruwa, fitowar kuraje, ciwon baya da rikewar baya, rikewar kafafuwa zafin kafa, rikewar kugu kaikayin jiki, kaikayin ido da kaikayin kunne da sauran su.


KARANTA: Wannan Hadin Na Amare Ne Zalla Da 'Yan Matan Da Zasuyi Aure

KARANTA: Yadda Zaki Kula Da Lafiyar Nonon ki Da Kanki Batare DA Kinje Asibiti Ba

KARANTA: Wasu hanyoyi 8 da zaka kiyaye lafiyar maniyyinka


A'uzu billahi minasshaidanirrajim bisimillahir rahmanirrahim! Wasallahu Ala Nabiyyina Muhammad wa'ala-alihi wasahbihi ajima'in, Wa-man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin wa-ba'ad.


Barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokacin a cikin cigaba da shirye_shiryen da muke kawo muku. 


Yau insha Allah a cikin shirin munzo muku da wani sabon hadin ciwon sanyi na musamman wanda duk wanda ya hada za'a sami waraka insha Allah. Ga video nan zan ajiye muku domin ku kalla ku Sami karin bayani. 
Abubuwan da zaku nema guda 2 ne kacal 

(1) A sami garin kanunfari idan baku sami garin kanunfari ba sai ku daka shi ya zama gari 


(2) sai ku Samu madara ta ruwa Ko nono mai kyau 


Sai ku zuba madara Ko nono rabin Kofi sai a zuba garin kanunfari Kamar rabin cokali sai a juya sosai ya hade jikin sa Sannan sai a sha. 

Haka za'ayi har tsawon kwana 10.

Ga video da nace zan ajiye muku 
Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post