YADDA ZAKA GANE MACE MAI KARAMIN FARJI DA MAI BABBAN FARJI TA KAFAR TA



TAYAYA ZAKA GANE MACE MAI KARFIN SHA'AWA KO AKASARIN HAKA


Mahimmancin kafar mace wajen nuna alamun Karfin Sha'awarta da kuma dan_danon ta.


Kamar yadda masana ilimin jima'i suka bayyana cewa mace ta boye kafa yafi ta saka nikabi, domin ta kafar mace ake gane zatayi sha'awa ko kuma akasin hakan.


Idan namiji ya kalli kafarki indai yanada ilimin tamkar ya kalli farjin ki ne, jin dadi ne kawai bakuyi dashi ba.


  • idan yatsan kafar mace na kusa da babban yatsa yafi babbar yatsa tsawo to yana nufin(macen tana da karfin sha'awa)

Idan kuma babbar yatsa data kusa dashi sukazo tsawo d'aya to (macen tana da saukin sha'awa).


  • Idan kuma babban yatsan mace yana da girma sosai da kuma tsawo to hakan yana nufin farjin ki(Vagina) yana da kofa babba da kuma tsayi.

Idan kuma babbar yatsan ki ba babba bane sosai kuma bashida tsawo to hakan yana nufin farjin ki (Vagina) bashi da kofa babba a matse kike, kuma baki da zurfi sosai.


  • Idan kuma mace nada wushiryar kafa wato duk tsakanin yatsunki akwai tazara (space) ba sosai ba to hakan yana nufin kina da ni'ima, kuma kina da dadi na jima'i ga da namiji.


  •  Idan kuma diddigen mace yana da cika babu rama a cikinsa to hakan yana nufin(tana da juriya wurin jima'i, duk jarabar namiji zata iya dauke buk'atarsa. 

Wannnan kadan kenan daga cikin binkicen masana ilimin jima'i. 

Allah shiya barwa kansa sani.

Domin karin bayani zaku iya kallon cikakken wannan video



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post