CIKIN HOTUNA | WANI MATACCEN KATON KIFI RUWA YA TURO SHI ZUWA GEFEN TEKU A KASAR ISRA'ILA

Ruwa Ya Turo Wani Mataccen Kifi Zuwa Gefen Teku A Kasar Isra'ila

Mutane sun taru a kusa da wani mataccen kifin whale da ruwa ya turo a bakin teku a garin Ashkelon da ke kudancin Isra’ila a ranar 19 ga Fabrairu, 2021.

Kifin whale, wanda aka gano a ranar 18 ga Fabrairu a kudancin Nitzanim da ke kusa da Ashkelon, ana zargin  ruwan da kifin ke ciki an haɗa shi da gurɓatar kwalta, wanda ke kashe dabbobi a teku da yawa.Amma Hukumar Kula da Yanayi da dabbobi ta Isra'ila ta ce a ranar Juma'a kwararru sun tabbatar da cewa kifin whale, namiji mai tsawon mita 16.9 wanda ya kai kimanin ton 25, ya mutu tun a wasu makwanni biyu da suka gabata.

 Ruwa Ya Turo Wani Mataccen Kifi Zuwa Gefen Teku A Kasar Isra'ila


Mutane sun taru a kusa da wani mataccen kifin whale da ruwa ya turo a bakin teku a garin Ashkelon da ke kudancin Isra’ila a ranar 19 ga Fabrairu, 2021.


Kifin whale, wanda aka gano a ranar 18 ga Fabrairu a kudancin Nitzanim da ke kusa da Ashkelon, ana zargin  ruwan da kifin ke ciki an haɗa shi da gurɓatar kwalta, wanda ke kashe dabbobi a teku da yawa.


Amma Hukumar Kula da Yanayi da dabbobi ta Isra'ila ta ce a ranar Juma'a kwararru sun tabbatar da cewa kifin whale, namiji mai tsawon mita 16.9 wanda ya kai kimanin ton 25, ya mutu tun a wasu makwanni biyu da suka gabata.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post