Yadda Ake Maganin Karfin Maza Har Tsufan — Android Pols
![]() |
| Yadda Ake Maganin Karfin Maza Har Tsufan Mutum |
Akwai mazan da basa iya haura minti biyar, wasu ko minti 3 basa yi suke kawowa. Wani kuma matsalar daukewar sha'awa wanda zakaga yana fara taɓa mace tun kafin ya fara jima’i da ita sai ya kawo
Rashin motsa jiki, shan abubuwan masu maiƙo, shan kayan zaki, shan abubuwa masu dauke da gas na daga cikin abinda ke haddasawa namiji rashin gamsar da Iyali. Wanda wannan matsalar ita ce maza da yawa ke ƙorafi akai na rashin gamsar da iyalansu.
Akwai mazan da basa iya haura minti biyar, wasu ko minti 3 basa iya yi suke kawowa. Wani kuma matsalar ɗaukewar sha'awa wanda za ka ga yana fara taɓa mace tun kafin ya fara jima’i da ita sai ya kawo. Wanda wannan babbar matsala ce. Ana so akalla namiji yai minti 7 zuwa 10 yana saduwa da mace wannan shine ke nuna alamar lafiya.
Maza da yawa na yin amfani da maganin ƙarfin maza, sai dai da dama basa samun biyan buƙata, wasu akwai wasu cutuka a jikinsu wanda ke jawo musu rashin daɗewa suna saduwa, misali masu larurar hawan jini ko sanyi, yana da kyau kafin su fara shan maganin ƙarfin maza su fara yin maganin hawan jini da sanyi.
Akwai magunguna da dama da mutum zai iya yin amfani dasu koda yana da cutar hawan jini, ciwon sugar, ciwon sanyi ba tare da samun wata matsala ba.
Yadda Ake Haɗa Maganin ƙarfin Maza
Don haɗa wannan maganin sai Ku samu wannan abubuwan;
Ku haɗe su guri ɗaya ana tafasawa ana sha kamar shayi, insha Allah duk matsalar rashin ƙarfin Namiji za'a magance matsalar, yana wanke dattin mara, yana ƙara ƙarfin gaba da magance ƙanƙancewar azzakari.

