Kurakurai Da Za Ku Kauracewa Aikatawa Kafin Jima'i

Kurakurai Da Za Ku Kauracewa Aikatawa Kafin Jima'i
Kurakurai Da Za Ku Kauracewa Aikatawa Kafin Jima'i 


Akwai wasu kurakurai da ma'aurata ke yi kafin yin Jima'i wanda ke iya haddasa musu matsala


A cewar binciken lafiya na Healthline, jimai yana bukatar nustuwa da mayar da hankali a yayin da za'a yi. Sannan kuma ana son a ci abincin da zai bayar da Kuzari, karfi da nishadin jima’i. Jima'i yana bukatar kariya daga yin abubuwan da za su iya jawo matsalar samun cututtuka. 


Kurakurai Da Za Ku Kauracewa Aikatawa Kafin Jima'i 

Ga wasu daga cikin Kurakurai da ake so a  nisanci yi kafin gudanar da jima’i musamman ga mata; 


Cin Abinci Mai Yaji, Nau'in abinci kan iya shafar al'aura wajen fitar da yanayin wari da dandano musamman ga mata, cewar Kathryn Boling, kwararren likita a bangaren ilimin jima'i. Cin abinci mai dauke da yaji na jawo yawan fitar iska a gaban mace wanda ke sa rashin jindadi ga al'auar ta. 


Shan Ruwa Da Yawa; shan wani abu da ya danaganci ruwa ana sha saffa-saffa baida illa, amma cika ciki kan haifar da matsala, musamman shan abubuwa irin nau'in giya suna haddasa matsalar lafiya da samar da rashin jindadin jima’i. Don haka idan kuna son jikin ku ya kasance cikin lafiya dole ku Kauracewa yin irin wannan kurakuran don tabbatar da lafiyar ku. 


Samun Hutu; Wasu da yawa idan sukai wani aiki mai wuya basa samun lokaci su huta, kawai sai su fada yin Jima'i. Ba'a son a  gudanar da Jima'i lokacin da jiki yake a cikin gajiya. Ku tabbatar kun samu hutu kafin ku tunkari yin Jima'i.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post