Sariqul Jinn /Jinnul Ashiq

Sariqul Jinn /Jinnul Ashiq
Sariqul Jinn /Jinnul Ashiq


Sariqul Jinn /Jinnul Ashiq 


Aljanu masu yiwa mutum sata, zai iya kasancewa mutum ya ajiye kudi ya tarar an diba ko an kwashe haka. Zai sa mutum ya fara zargin wanda suke tare dashine suke daukar masa kudin. Ko kuma miji ya ajiye yayi tunanin matarsa ce take daukar masa. Ko mata tayi zargin miji har takai su ga raba aure a dalilin zargin juna. 


To yan uwa idan har hakan tana faruwa dakai ka rinka yin azkar safiya da maraice da kuma lokacin kwanciya bacci. Idan kun rike hakan za'a samun saukin faruwar hakan. Sannan a daure a hada wannan abubuwan da yardar Allah zaa rabu dashi za'a samo wannan abubuwan kamar haka;


Furen tumfafiya

Tsakin kuka 

Sassaken Turare/dogon yaro kenan ko kuma turare kowane iri adakasu. Su zama gari a hada su waje daya, idan za'a kwanta a debi daidai wanda zaayi amfani dashi akwaba shi da turare a shafe jiki dashi. Masu jinnul ashiq su jarraba wannan.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post