Hadin Da Yake Motsa Sha'awa

 

Hadin Da Yake Motsa Sha'awa, domin Ma'aurata 


Ma'aurata suna yawan wannan tambaya kan yadda za su yi hadin motsa sha awa, wasu ma cewa suke yi ai sam basa jin sha'awa. Hakan yasa yau na shirya kawo muku wata hanya da ake amfani da ita don kara sha'awa ga ma'aurata. 


Akwai hanyoyi da yawa da ake yin amfani dasu don samun sha'awa, dandano da karin nishadi ga ma'aurata a yayin Jima'i. Wannan hadin yana da matukar tasiri ga ma'aurata domin zai kara sha'awa sosai, amma duk wanda baida aure Kada ya yi. 


Hadin Da Yake Motsa Sha'awa 

Duk ma'auratan dake fama da matsalar Karancin Sha'awa su yi amfani da wannan hadin, ga yadda ake yi kamar haka;


Dankalin na Hausa

Kabewa

Zuma

Madarar peak


Zaki markada kabewa da dankalin, amma sai kin dafa kabewar sannan sai ki markada ki tace ki zuba zuma da madara sai ki rinka sha safe da yamma.


Idan kuna yin wannan hadin na karin sha'awa akai-akai, za ku dinga samun jindadi da nishadi a yayin da kuke jima’i. Da fatan kun amfanu daga yadda ake yin wannan hadin na karin sha awa. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post