Yadda Ake Bayyana Kalaman So Ga Saurayi - Android Pols

Fati Washa: Yadda Ake Bayyana Kalaman So Ga Saurayi
Yadda Ake Bayyana Kalaman So Ga Saurayi


Kalaman So Ga Saurayi: Na dauki soyayyarka jigo kuma mahadin sarrafa kowane samfarin kalar farin cikin zuciyata


Dake nake budurwa, shin kina iya furta kalaman so ga Saurayin ki kamar yadda yake yi miki ko kuwa dai bakya yi? Idan bakya yi ko kuma idan baki san sigar bayyana kalaman so ga masoyinki ba ga su na kawo miki su kyauta. 


Kalaman So Ga Saurayi 

Na dauki soyayyarka jigo kuma mahadin sarrafa kowane samfarin kalar farin cikin zuciyata, ya kai tauraron zuciyata zanso kabani damar kiran kyakykyawar halittarka da mahadin haduwar shauki da farinciki acikin karbin zuciyata. 


Shin ko kasan cewa tozali da kyakykywar fuskarka shine cikar burin zugun zuciyata gami da morewar idanunawa? Shin ko kasan cewa yawaitar da tunani da dadan kalamanka agareni ne ke saka kunnuwana fita farautar jin lallausar zazzakar muryar ka. 


Zan so kasan kalmar da zuciyata ke yawan nana tawa agareka itace karka sake hannuna, domin sanadin kaunarka nayi tafiya makaman ciyar safiyar ajali. Haka inaji ajikina tamkar yanda ba' amutuwa 'adawo nima haka bazan taba jin cewar bana sonka ba abin kaunata. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post