Idan ka samu budurwa Dake Da Irin wannan Halayen Kayi Gaggawar Auren ta

Fati Washa: Idan ka samu budurwa Dake Da Irin wannan Halayen Kayi Gaggawar Auren ta
 Idan ka samu budurwa Dake Da Irin wannan Halayen Kayi Gaggawar Auren ta


Idan ka samu budurwa Dake Da Irin wannan Halayen Kayi Gaggawar Auren ta


Kowane namiji babban burinsa shine ya auri mace tagari mai kyawawan halaye da dabi'u. Sai dai samun matar aure mai irin wadannan siffofin yana da wuyar samu. 


Idan ka samu budurwa mai irin wannan halayen kada ka yadda ka rabu da ita, ka tabbata ka Aure ta;


1  Budurwa wadda ta iya magana

2 Budurwa mai kamun kai 

3 Mace mai tsafta 

4 Macen da ta iya girki

5 Mace mai hakuri

6 Mace mai ilmi 

7 Budurwa da ta iya shiga mai kyau

8 Macen da ta iya kwalliya

9 Macen da ta iya boye sirrinta

10 Budurwa mai tarbiya. 


Wasu zasu ce na manta da batun kyau ko? To shi kyau baya cikin tsarin halayen mata, matukar ka samu mace mai irin wadannan halayen kai ko ba dukan su ba, tana da kyau, ko ba tada kyau na tabbata kayi babbar sa'a domin a wannan zamanin samun matar aure dake da irin wannan halayen ba suda yawa.

Idan kana da hali ka lallaba kayi Wuff da ita, ba tare da ka bata lokaci ba. Allah ya hadamu da matayen Aure na kirki.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post