ZoyaPatel
Ahmedabad

Kuka a Daren Farko: Me Ke Jawo Hawayen Amarya?

Dalilin Da Yasa Mata Ke Yin Kuka A Daren Farko

Dalilin Da Yasa Mata Ke Yin Kuka A Daren Farko


Me ke jawo kuka a daren farko? Fahimci dalilai na zahiri da na zuciya da ke faruwa ga amarya. Karanta yanzu ka gane gaskiya.


Daren farko dare ne da mata da yawa ke yin kuka da fargarbar abinda zai faru, musamman matan da ba su zubar da budurcinsu a waje ba. Amma budurwa wacce bata san dadin namiji ba idan an yi mata aure a ranar da ta shiga ɗakin mijinta tana shiga damuwa da fargaba tare da yin kuka a daren farko.


Da yawa daga cikin matan da za su yi aure suna samun labarin irin zafi da radaɗin da amarya take ji a ranar daren farko. Wasu matan na tunanin cewa azaba ake ji idan za'a haɗu da namiji a daren farko. Ba kowace mace take iya kwantar da hankalinta ba a wannan daren farkon.


Ƴan mata da yawa a satin da za'a yi aurensu suke fara yin kuka don fargabar abinda zai faru dasu a daren su na farko da mijinsu. Wasu suna daina cin abinci ko su daina walwala duk domin tunaninsu kan irin kukan daren farko.


Inaso duk wata budurwa ta sani cewa babu wani kuka a daren farko, ku latsa wannan blue rubutun don Karanta. Yadda ya kamata ango yaiwa amaryarsa a daren su na farko ba tare da ya saka ta kuka ba. Idan namiji yasan matakan da ake bi a daren farko babu wani abin tayar da hankali.


A ƙarshe ina so duk wata mace dake shirin yin aure kada ta tayar da hankalinta kan abubuwan da ake faɗa mata kan yin kuka a daren farko, babu wani abin fargaba. Ki latsa wannan blue rubutun don ki san abubuwan da ake so amarya ta yi a daren farko.



[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post