Yadda Ake Gamsar Da Mace |
Dabarun Yadda Ake Gamsar Da Mace A Yayin Jima'i har taji dadi
Ko kunsan cewa mata ba girman gaban namiji ne ke gamsar dasu ba? Ku kalli cikakken bayani a wannan video. Ana yawan samun matsaloli a zamantakewar aure, sai dai yawancin matsalar dake haifar da samun sabani tsakanin miji da mata shine rashin samun gamsuwa.
Da yawa daga cikin maza idan za su yi saduwa da matansu basa iya gamsar dasu yadda ya kamata. Ku sani cewa su mata ba wai girman azzakari ko rashin girmansa ne abinda suke bukata ba.
Yadda Ake Gamsar Da Mace yayin saduwa
Yadda ake gamsar da mace lokacin Jima'i Ilimi ne da ya kamata duk wani namiji dake da aure da wadanda suke shirin aure su sani. Ita mace maniyyin ta a daskare yake wanda sai an narka shi sannan sha'awarta ke tashi, shi kuma narkewar ana yinsa ne idan an yiwa mace wasa. Babu abinda yafi baiwa mace dadi irin a yi mata wasa, wasu matan tun a lokacin wasanni suke samun biyan bukata.
Kuna iya kallon wannan video domin jin cikakken bayani kan yadda ake gamsar da mace da irin abubuwan da suke so a yi musu yayin da za'a sadu dasu video.
Da fatan maza sun gane dabarun yadda ake gamsar da mace a yayin saduwa da ita. Kuna iya kallon wannan video domin Karin bayani. Kuma duk namiji ya san cewa ba girman gaba ko rashin girmansa ne ke gamsar da mace ba, daukar lokaci ana saduwa da ita shine babban abinda tafi bukata.