Yadda Ake Yin Wasa Da Nonon Amarya

Yadda Ake Yin Wasa Da Nonon Amarya
Yadda Ake Yin Wasa Da Nonon Amarya


Yadda Ake Yin Wasa Da Nonon Amarya


Ango shin kasan yadda ake yin wasa da nonon amarya musamman a ranar farko? Idan baka sani ba ka biyoni a cikin wannan rubutun har zuwa karshensa domin jin yadda za ka yi wasa da nonon amarya. 


Nonon mace yanada jijiyoyyi da Kuma nama wanda kana tabawa yake kai sakon zuwa ga sassan jikinta har zuwa kwakwalwarta. Angwaye na son tsotsar nonon amarya a lokacin da suka fara yin arba da amarya a daren farko. 


Yin Wasa da nonon amarya abu ne mai sauki idan ango yabi hanyar da ta dace. Yawanci amarya na shiga fargaba a darenta na farko da angonta domin tana tunanin irin zafin da za ta ji idan ango ya kusanceta. Amma yiwa amarya wasa da nono na iya taimakawa wajen cire mata tsoron abinda take tunani. 


Yadda Ake wasa da nono amarya 

Abinda ango zai yi shine cikin hikima zai fara kai hannunsa kan nonon amarya yana shafawa kadan-kadan, nan take za kaga amarya tana nuna alamun jindadi, sai ka daga rigarta kana fito da nonon a hankali kana shafa su nan da nan za kaga tana nuna tana jindadi. 


Idan ka fuskanci tana jindadi sai ka saka bakin ka kana lasar kan a hankali Sannan ka tsotsa tare da yin wasa da daya nonon. Nan fa za kaji amarya ta yi shiru ta fita hayyacinta a wannan lokacin zaka iya yin duk abinda kaso ka yi da ita cikin hikima. 


Wannan sune matakan farko na yadda ake yin wasa da nonon amarya. Ina fatan ango zai koyi wannan darasi domin sanin abubuwan da ya kamata yai a yayin da zai yi wasa da amarya musamman a ranar farko. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post