Yadda ake gane mace harija

Yadda ake gane mace harija
Yadda ake gane mace harija


 Hanyoyin Yadda Ake Iya Gane Mace Harija 


Gane mace harija abu ne mai matukar wuya domin ba kowa ne ke iya gane su ba, ku saurari wannan VIDEO don jin bayani dalla-dalla, sai dai masana sun bayyana wasu alamomi na yadda ake iya zanen idan mace harija ce ko kuma akasin hakan. 


Ga jerin wasu daga cikin alamomin yadda ake gane mace harija 


1. Mace mai jajayen idanuwa:

Daga cikin Alamomin gane mace harija shine daga idanuwanta, idan mai halittar jajayen idanu a tare da ita, idan muka ce jajayen idanu anan bawai muna nufin jajur kamar garwashin wuta ba, muna nufin tanada idanu jajayene sosai sama da yadda akasan mata ko yawancin mata suke dashi, wato zaka ganta kusan koda wane lokaci idonta ya kaɗa yayi ja, to wannan babbar siffa ce daga siffofin Mace harija. Amma kuma akwai mata masu ƙiban da suke da jajayen idanuwan sai dai kuma ba harijai bane kawai tsarin zubin halittar su ce a haka.


Har-ila-yau akwai matan da za'a gansu da ido mai siffar ja amma kuma ba siffar Alamomin mace mai tsananin sha'awa bace wato tanada wata cutar a tare da ita. Tabbas ba wani dogon labari mace mai jajayen idanuwa zata iya kasancewa ɗari-bisa-ɗari harija ce a halittance.


2. Mace mai ƙarfin nishi a lokacin jima'i:

Nishi a yayin da ake jima'i ko cin gindi, nada matukar nasaba da alamomin mace mai tsananin sha'awa, mace mai tsananin sha'awa ta gaban kwatance ita muke cewa harija, mata masu yin nishi da ƙarfi a lokacin kwanciya dasu yawancin su harijai ne. Yin nishi da ƙarfi a lokacin da ake cin durin mace yana nuni da cewar tana matuƙar son cin durin nata da akeyi a wannan lokacin, saboda tsabar jin daɗin da takeyi shine yasa za kaji tana ihu da nishi sosai ba tare da itama tasan tanayin hakan ba. Haka-zalika yin nishin da ƙarfi yanada matuƙar ƙara sha'awar namijin yayin da yake saduwa da ita, nishin mace a lokacin jima'i iri-iri ne akwai masu ' kuwwa" akwai kuma masu 'kururuwa. 


Nishin daɗi shine wani sauti dake fita daga bakin mace a lokacin da ake cin gurasarta wato gabanta hakan ya samo asali ne daga irin samfurin jin daɗin da take yi a lokacin, yin nishi da ƙarfi a lokacin saduwa yana ɗaya daga cikin siffofin yadda ake gane mace harija.


3. Mace mai yawan shafa gindinta:

Mata masu yawan shafa gabansu akai-akai, suna nuni ne da cewa sunada tsananin sha'awar ɗa namiji, ko kuma matuƙar so ayi hulɗar kusanci dasu wato jima'i, yawan shafa gaba a gun mace, yana ɗaya daga cikin alamomin mace mai sha'awa ko siffofin mace harija, shafawar gaban zata iya kasancewa da tafin hannaye: wato tana amfani da tafin hannuwanta tana shafar durinta, wanda hakan yake sawa taji ɗaɗi a wannan lokacin ko yayin da tayi shafar, wata macen shafarta tana yine kamar tana susa, wato gaban yana ɗan yi mata ƙaiƙayi haka ke sa ta sosa domin samun sauƙi.


A mas'ala ta biyu akwai shafar gaba da mata sukeyi ta hanyar tsuke cinyoyinsu wato lokaci zuwa lokaci kaga suna ɗan tsuttsuke cinya kamar masu ciwo amma kuma a zahirin gaskiya ba ciwon bane kawai tsabar tsananin sha'awa ke kawo hakan, sannan akwai shafa da bayan hannu: irin wannan shafa ita ake kira back palm in use, itama wata hanyace da mata harijai ke amfani da ita wajen rage raɗaɗin sha'awar su. 


5. Mace mai yawan zufa (gumi):

Masana a binkicen su sun tabbatar da cewa, mace ko matan dake yawan gumi su kaɗai yawancin su harijai ne. A zubi na tsarin halitta da muka sani gumi yana zuwa ne a lokacin da ɗan-adam yake wani aiki na wahala ko take aiki na wahala, a irin wannan yanayi akafi sa rai mutum na iyayin gumi, ko kuma idan a cikin yanayin zafi ake wato mutum na iyayin gumin domin samarwa fatarsa iska da ƙarin sanyi domin kariya daga cututtukan dake cikin iska ko ƙura mai dauke da ƙwayoyin cututtuka.


Amma idan ya kasance mace na yawan yin zufa to fa tanada siffofin mace harija ko tanada Alamomin mace mai tsananin sha'awa. Ya kamata a kula bawai kowace mace ce dan tana yawan yin zufa zata iya kasancewa harija ba akwai waɗanda basayi amma kuma harijai ne, bincike ma yace akwai wadansu matan da a cikin alamomin mace mai sha'awa basa da ko ɗaya amma harijai ne.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

  1. Sulaiman or whatever U're stop copying my content. From shafinbatsa.com.ng. this is the last warning.

    ReplyDelete
Previous Post Next Post