Sheriff Almuhajir Zai Yi Wuff Da Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya

 Wasu hotuna na Sheriff Almuhajir tare da Murja Ibrahim Kunya sun yadu a kafafen sada zumunta a ranar Alhamis wanda aka gansu suna yin Zance. 


Almuhajir ya wallafa hotonsa shi da jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya tare da yabonta da bayyana sha'awarsa don aurenta a shirin auren Zawarawa da gwamnatin Kano ke shirin yi. 


Ga rubutun da sheriff Almuhajir yai kamar haka. 


"Ashe haka Murjannan ta ke yarinya mai hankali da nutsuwa, Masha Allah. Gaskiya kar ku yi mamakin ganin sunan almajiri a list din auren zawarawan Kano" .


Abba Gida-Gida kawai ake magana


Kuna ganin Almuhajir zai iya auren Murja Ibrahim Kunya? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post