Young Sheikh Ya Yi Bikin Kammala Karatun Jami'a A Mafi Kankantar Shekaru - Android Pols




Fitaccen karamin Malamin addinin Musuluncin nan, Zakeer M.S Ali da aka fi sani da Young Sheikh ya sake kafa wani sabon tarihi, inda ya kammala karatu a kan shari'a yana da karancin shekarun da basu wuce goma sha biyu ba. 


Young Sheikh dai ya karancin fannin Shari'a ne a wata Jami'a mai zaman kanta ta kasa da kasa dake garin Maradin Jamhuriyar Nijar. 


Young Sheikh matashi ne mabiyin Darika da ake Kira dake Garin Zariya ya kammala jami'a a fannin Shari'a. Yana dan shekara 12 a duniya.











Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2