Wannan Shine Malam Yahaya Makaho Da Yanzu Ya Zama Fasihin Mawaki A Kasar Hausa - Android PolsMalam Yahaya Makaho kenan. Ya kasance makaho tun yana yaro, duk da kasancewarsa makaho hakan bai sa zuciyarsa ta mutu don yin bara ba. 


Malam Yahaya Makaho Ya tsunduma cikin harkokin kasuwanci da dama domin samun biyan bukata. Ya kasance dan kasuwa har yai faskaren itace don ya samu kudin shiga (faskare). 


A halin yanzu, Malam Yahaya Makaho ya kasance mawaƙi mai albam sama da 3 da waƙoƙi marasa adadi.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post