Tsuntsaye Masu Jan-baki Sun Afka Garin Argungun Tare Da Lalata Gonaki Fiye Da 100



Rahoton BBC Hausa ya tabbatar da cewa aƙalla mutum 100 ne suka rasa gonakinsu yayin da dandazon tsuntsaye jan-baki suka afka wa gonakin shinkafa a garin Argungu na jihar Kebbi.


Mazauna yankin sun ce tsuntsayen sun lalata kusan hekta 75,000 na gonankin a ranakun  ƙarshen makon nan.


Kawo yanzu dai miliyoyin kudi ne akai asarar su wanda har zuwa yanzu ba'a iya kayyadesu ba. 

Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2