ZoyaPatel
Ahmedabad

HOTUNA: Jarumi Abba Elmustapha Ya Cika Shekaru 13 Da Aure - Android Pols



Jarumin Fina-finan Hausa Abba Elmustapha ya cika shekara 13 da aure, jarumin ya wallafa a shafinsa na Facebook cikin harshen Turanci kamar haka, 


 "13 years of Love and Togetherness.

Happy Wedding Anniversary 💑 

Allah ka kara mana zaman lafiya da kwanciyar hankali" 






Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post