An daura auren Sadiya Haruna da Mawaki G Fresh - Android Pols

 

Sannaniyar mai amfani da kafofin sadarwar zamani din nan Sadiya Haruna, ta sanar da daurin aurenta da mawaki Abubakar Ibrahim da aka fi sani da G Fresh.


A sanarwar da ta wallafa a shafinta na Facebook, Sadiya Haruna ta ce "Alhamdullilah, ya Allah, yau an daura aurena da Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Gfresh. Ubangiji Allah ya ba mu zaman lafiya mai daurewa har abada alfarman shugaban halilta annabi Muhammad (SAW) msoya a taya mu farin ciki da kuma addo,a mungode".


Tuni dai mabiya da sauran jama'a suka fara yi mata fatar samun zaman lafiya mai dorewa.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post