Sirrin Mata: Alamomin Mace Me Dadi Da Ni'ima - Android Pols


A cikin wannan rubutun na yau za ku ji wasu alamomin mace mai dadi da ni'ima wanda ba kowane namiji ne yake iya ganewa ba. Ga su kamar haka ;


1. Lafiyar mace itace wacce take dauke da damshin farji wanda a turance ake kiransa da (Flora), Wannan damshin farji shine tarko kuma me tsaron gidan farji da ke Kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta sai ya kameta ya kashe ta. 


2. Lafiyayyar Mace, Itace da zarar ta ji zantuka na motsa sha'awa za ta ji sha'awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike nan take. 


3. Lafiyayyar Mace, itace take dauke da cikakkiyar sha'awa a lokacin da ta ga mijinta Ko taga namiji ko da bai tabata ko ta taba shi ba.


4. Lafiyayyar Mace, Itace take fitar da wani ruwa me kamar majina bayan ta gama al'ada musamman in ita budurwa ce ko marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane hakan yana nuna cewa tana sake kwayaye, Wanda a turance ake kiransa da Ovulation! Wadannan kwayayen suna mutuwa ne saboda ba namijin da ya kusanceta da zai bata ciki, toh in suka jira kwan namiji bai zo ba sune suke fitowa kaman majina-majina bayan sun mutu. 


5. Lafiyayyar Mace, itace take jure adadin jima'i ko da sau bakwai ne a kowanne dare daya baza taji ya isheta ba. 


7. Lafiyayyar Mace, itace farjinta yake cike da nama Dim-dim, ba kofa zududu ba kamar tiyo ba tusar gaba yayin jima'i kuma in ana Jima'i da ita tana fitar da wani farin ruwa me dauke da maiko da santsi me dumi. 


8. Lafiyayyar Mace, itace take yin inzali release me malalowa fari fat kamar madara kuma me Sanyi da maiko a cikin sa, takan kawoshi cikin kowanne minti biyu in ana cikin yin jima'in


9. Lafiyayyar Mace, Itace kamar rijiya gaba uku tare da murfinta da kwadonta hade da dan makulli a ciki Open and Close a cikin farjin ta, hmm ita Lafiyayyiyar ta san wannan. 


10. Lafiyayyar Mace, itace idan mijinta yana saduwa da ita take jin dadin jima'i da kuma gamsuwa yadda ya kamata.


Wannan sune kadan daga cikin alamomin Lafiyayyar mace da ba kowane namiji ne yasan su ba. Da fatan kun ilimantu daga abinda kuka Karanta. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post