Labaran Duniya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari Zai Bude Matatar Man Fetir Ta Dangote - Android Pols
Monday, May 8, 2023
0
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammad Buhari kan kafafen sada zumunta, Bashir Ahmad ne, ya wallafa a shafinsa na Twitter.
Ya ce shugaba Buhari zai jagoranci kaddamar da matatar man ma fi girma a nahiyar Afrika, wadda za'a rika tace ganga dubu 650 a kowacce rana.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment