Na so ƴaƴana su yi fim amma sai suka ƙi yarda, Ali Nuhu - Android Pols


Fitaccen jarumin masana'antar finafinan Kannywood, Ali Nuhu, ya bayyana yadda ƴaƴan sa suka ƙi zama jarumai a harkar fim.


Ali Nuhu ya ce burin sa ya ga ƴaƴan sa ana damawa da su a Kannywood, amma sai suka nuna akwai abinda suke son zama daban,  ba harkar fim ba.


Jarumin ya ce bai damu ba, saboda yanzu zamani ya zo wanda ba a tilastawa yara abinda ake so su zama, a cewar sa goyon baya ake ba ƴaƴa akan duk abinda suke son zama.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post