Halima Dangote Diya a wajen hamshakin attajirin Afrika-Aliko Ɗangote - Android Pols



An haifi Halima Aliko Dangote ( a kwaryar birnin Kano a Nigeria) 'yar kasuwa ce 'yar Najeriya, mai bayar da agaji wa mutane da dama, 


 Haka zalika  Ita ce Babban Darakta na Gidauniyar Aliko Dangote da Dangote Industries Limited.  Tana kuma aiki a hukumar Dangote Group.  


 Malama Halima Aliko-Dangote a halin yanzu ita ce babbar Darakta mai kula da harkokin kasuwanci a rukunin masana’antu na Dangote Industries Limited, inda take da alhakin gudanar da ayyukan raya kasa da aiwatar da ayyukan Dangote.




Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2