ZoyaPatel
Ahmedabad

DSS sun cafke Baffa Hotoro wanda ake zargi da yin batanci ga Annabi (SAW) - Android Pols




Jami'an tsaron farin kaya na DSS a Kano sun cafke matashin nan Baffa Hotoro da ake zargi da yin sakin baki ga Manzon tsira (s.a.w)


A watan azumin da ya gabata ne Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da cewa an kama matashin amma daga bisani Baffan ya fito a bidiyo ya musanta cewa an kama shi.


Amma a Alhamis ɗin nan hukumar DSS a Kano ta tabbatar wa da Freedom Radio cewa suna tsare da Baffa Hotoron.

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post