Duk mai fama da matsalar saurin inzali (saurin kawowa) wannan fa'ida domin sa ce.
Sai ya nemi wadannan abubuwan kamar haka:
1 Man zaitun.
2 Man kaninfari.
3 Man simsim.
4 Man kwakwa.
Ya hade su waje daya ya rika zubawa a hannu yana shafe gaban sa dashi (Azzakarin sa) minti 15 kafin a kusanci iyali.
Zaka ga amfanin sa muddin aka jarraba, Allah yasa a dace.
Tags:
Jima'i