A Likitancin Menene Hukuncin Mai Tsotsar Farji A Yayin Jima'i?


Shin hadiyye maniyyi na da illa ga lafiya?


Sannan shafa maniyyin da mata kanyi a fuskar su shin da gaske ne yana maganin kuraje da sa kyawun fuska?Bismillahir rahamanir rahimeen Ko kusa ban nufaci wasa da wannan post din ba, ban kuma yi shi don wata manufa ta daban mara kyau ba. hasali ma wannan al'amari ne dake faruwa ko yaushe a yanzu, ya zama ruwan dare. Don haka ku biyoni.Tsotsan farji wannan dabi'a ce da mafi yawan ma'aurata dama wanda ba ma'auratan ba keyi, suna jin sunfi samun gamsuwa in suka hada da hakan a yayin ibadar aure koma ga maneman mata wadanda muke addu'ar Allah ya shiryasu su yi aure su daina.


Dole ne a matsayina na musulmi na waiwayi hukuncin hakan a musulunce, wanda kuma a bisa bibiyar jawabai na malamai da tambaya ga masana ilimi Blbabu haramci akan hakan.


To saide mu a likitance akwai wani rukuni na wasu abubuwa da muke kallo a matsayin larurorin dan adam na halayya ta fannin (Behavioral medicine) da manyan masana suka fitar da jadawalinsu a matsayin larurorin saduwa da muke kira (Paraphilic Disorder) wanda wani sashin da suka fitar ya shafi wannan.


Toh amma bazan iya zayyano su yanzu ba don takaita yawan rubutun sai zuwa gobe in Allah ya nufa zan kawo muku larurorin domin idan dame irinsu toh ya sani yana bukatar ya daina ko kuma idan ya gaza to sai ya nemi kulawar likitocin halayya wato Psychiatrists.Kai tsaye kamar yadda musulunci bai haramta ba muma a likitance ba wani sanannen binkice da nai karo dashi da ya nuna illa game da hakan karara. Sai dai ma wasu alfanu da masana su kai kokarin fitarwa kamar inda suke cewa hakan daidai ne da shan maganin ciwon jiki domin rage radadin ciwo wato (Anti inflammatory).


Toh sai dai ba komi muke gudu da irin hakan ba illah kar ai hakan harsai an tabbatar da lafiyar juna musamman idan ba matarka bace domin akwai cuttukan dake biyo maniyyi ko maziyyi kamar kwayoyin cutar kanjamau, Ciwon hanta, Herpes virus, da sauransu. 


Idan babu ko daya matarka ce, toh abu na biyu da muke gudu shine: Kar mutum yaje yasa ma matar kwayoyin infection musamman bacteria da akan samu tattare cikin bakin mu ta sanadiyyar ragowar abincin da mukanci ya mammakale muna a hakora inda suke biyo miyau su taho. ko kuma shi din yasha dattin vaginal bacterial flora yazo yana fama da ciwon ciki domin wasu matan suna da karancin tsafta. 


Idan har ya kasance mijin ba mai kula da tsaftar hakora bane ko yaushe to lallai zai iya sa mata wadannan kwayoyin infections din na bacteria daga cikin bakin sa, Kuma kar jin haka yasa mutum yace yanzh toh duk sanda za su yi mu'amullar aure sannan zaike brush domin samun damar yin abinda suka saba, A'a tun minti 20 zuwa 30 akeso ai brush saboda maganganun da za kuke yi zaisa bacteria din daka wanke su bi numfashi su fice.... Haka ko abinci a ka'ida bawai daga kammala brush ya kamata aci ba, 


Anso kuma sai kamar bayan minti 45 da yin brush sannan zakaci komi ko yin abinda aka saba saboda haka ga masu wannan lallai suke tabbatar da tsaftar bakunan su koda yaushe Sannan su kiyaye hakan.


Sannan Kuma ga kaima namijin idan mace ba mai tsaftace gabanta yarda ya kamata bane kaima zaka iya dibar kwayoyin cutukan musamman yadda wasu kan hadiye miyau din yayin wannan artabu, zasu iya fuskantar ciwon ciki da sauran yan matsaloli amma dai tabbatar da cikakkiyar tsaftace itace maganin komi ake shaving akan lokaci. 


Ga masu ganin kuraje bayan sunyi shaving to abunda za su keyi kafin su yi shaving din da kamar minti 10---zuwa---5 su sami ruwan dumi suke zama a ciki wajan ya jika su Kuma ke canza rezor duk sanda za su yi, a kuma daina sa karfi ana kartar fatar gun, in ana haka baza a samu kuraje bayan shaving.


Musani 


Tsotsan farji a tsari na cikakkiyar tsafta wannan baya ciki saboda indai mutum Nada cikakken ilimin yarda mu'amular auren ya kamata ta kasance to ba sai ma ankai ga irin wannan ba sai dai dake kowa da yanayin yarda Allah ya haliccesa da tsarin sa, Amma azzakarin namiji yafi zamowa abun tsotsa mara matsala 90% fiye da farji, Saboda nan depot ce.


Ga Batun Shan Maniyyi 


Nide har a safiyar yau nai binkice na kuma karanta littafai na cutuka da dama banga inda aka fidda wani ciwo da hakan ke haddasawa ba. Kamar yadda na fada muku saima kokarin bayanin anti inflammatory effect da yake dashi. Don haka Indai an yadda da lafiyar juna babu wani ciwo na hanta ko kanjamau da za'a iya dauka shikenan.


Ga Batun Shafa Maniyyi A Fuska 


Har yau dai ba binkicen masanan da ya tabbatar da hakan na maganin kuraje toh amma idanma yayin ba abun mamaki bane duba da irin sinadaren da ya kunsa, Kuma anji da yawa matan da sukai hakan na nuna gamsuwar su 99% kan hakan cewar akwai biyan bukata.


Shawara Daga Gareni Na Likita 


1) A tabbatar da tsaftar al'aura a koda yaushe ba sai in ana shirin saduwa ba.


2) Maza ake canza boxer akalla sau 4 a sati, mata ake canza pant akalla sau 10 ko 14 asati. Sau biyu kullum.


3) A matsayinki na mace ki guji matsi tare da cushecushen abubuwa a farji da sunan tsuke kai, domin bafa bola bace ke, kina kashe ni'imar gabanki.


4) Aski duka mazan da matan akalla duk kwana 30 zuwa 40.


5) Rashin tsafta Idan ya hadu da infection ko kunayin wannan ba za kuji dadin saduwa ba, don haka ake tsarki da ruwan dumi ga duk wanda ya sami dama


6) Ga mata kudena wanke farji da sabulu ku sani farji na wanke kansa da kansa shiyasa wani lokacin za kuji abu me yauki me haske na futowa wannan ba infection bane aiki ne na Bowmans Gland... wanke ku yayi.


7) Ake kokarin gwada wani Pose din kada kullum ace wannan tsotsen sai anyishi... inyai yawa tohfa zai zama da larura kamar yadda a gobe in Allah yaso zakuji abubuwan da suke larura


8) Akuma rika motsa jiki. 

Allah yasa mudace.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post