Tirkashi: Ashe Su Mata Ba Tsawo, Kauri Ko Girman Azzakari Bane Ya Damesu Ba - Android Pols



Maza da yawa sun shiga damuwa tare da zullumin halittar su na azzakari, wanda hakan yasa wasu mazan suka kasa zaune bare tsaye domin ganin sun shiga duniyar nemo maganin da zai karawa azzakarinsu tsayi, girma ko kauri, wai don dai kada matan da zasu aura ko suke aure su kawo musu raini.


Allah gafarta Malam lamarin ba a tsawo ko girman azzakarinka yake ba bare kuma kauri, Alhajin Allah babban abunda mace ke bukata da azzakarinka shine iya sarrafashi da sanin makaman aiki dashi, kalas.


Kamin na daura daga nan, yana da kyau na yiwa maza bayanin abunda bincike ya tabbatar akan tsayi, girma da kuma kaurin azzakari.


Duk namijin da azzakarinsa tsawonsa ya kasa kaiwa centimeter 12 zuwa 17, ma'ana inci 4 zuwa 7 idan azzakari ya mike to sune mazan da ake yi musu ganin gaban su yayi kankanta. Shi kuwa kaurin azzakari a cewar masana idan ya wuce centimeter 3 ya wuce kima.


Da yake yanzu mun fahimci ma'aunin da ya kamata tsawo da kaurin azzakari ya kamata ya zama, to abun sani a gaba shine ko wanne mata suka fi bukata a lokacin saduwa.


Akasarin mata musamman wadanda suka taba yin auren sama da namiji daya ko matan da suka buga bariki za su tabbatar maka da cewa sam kauri ko tsawo ba shi bane abunda suke bukata amma yadda aka sarrafa su har suka samu biyan bukata shine abunda yafi mahimmanci a gunsu.


Sai dai fa duk da haka ana samun matan da muddin ba ji suka yi azzakari ya cika musu gabansu ba yayi tab da gidinsu, basu sanin ana jima'i dasu, wasu matan babu abinda suke bukata ga azzakari irin suga girmansa ya kai na jaki idan zasu samu wannan shine abun bukatarsu. Amma da yake irin wadannan matan basu da yawa a cikin halittu na mata, kamar yadda bincike ya tabbatar, cikin mata dubu idan aka tarasu bai wuce kashi daya bane suke da irin wannan bukatar.


Daya daga cikin ribar da ake samu wajen auren macen da kaine zaka soma kwanciyar aure da ita shine yadda za ta dauru akan yadda ka horas da ita a jima'ince koda kuwa da yatsarka kake gamsar da ita baka taba zura azzakarinta cikinta ba haka zata dauka shine abinda ake nufi jin dadin har sai lokacin da ta samu sauyin hakan. 


Don haka anan abunda kake bukata da guntun gatarinka shine ka gano hanyoyin da zaka iya gamsar da matarka dasu a lokacin jima'i ta hanyoyin sanin yanayin kwanciyar jima'i (Styles) da kuma wassannin motsa sha'awa, (foreplay).


Da akwai yayanin kwanciyar da duk kankantar azzakarinka idan kuka yi dole matarka ta jika, kamar yadda akwai yanayin kwanciyar da idan ka yi zaka jiwa mace ciwo ne ba dadinsa zata ji ba saboda girman gaban naka. Ba kamar yadda wasu mazan suke tunanin ba, azzakari mai tsawo bai cika gamsar da mata ba sai dai ya cutar dasu a yayin jima'i. 


Domin sau tari yana wuce matsayarsa har ya rika tabo abinda ake kira pelvis a turance wanda hakan kuma yakan cutar da mata. Shi yasa koda namiji mai halittar girman azzakari ne abinda ake bukata shi ne yabi matarsa a hankali na kuma tsawon lokaci har sai ta saba ba kawai rana daya dare guda ba a antaya mata abinda ba za ta iya dauka ba a nan take.


Awannan rubutun ba zan yi magana bane akan yanayin kwanciyar jima'i daya kamaci masu kankanta da girman azzakari ba, amma ina son maza magidanta su fahimci wani abu. Idan ka kasa mata kashi 10, kashi 7 na cikinsu basa samun saduwa ta hanyar shigar azzakari cikin farjinsu kadai, dole sai an hada da wasu tabe-tabe da latse-laste kafin su samu gamsu. 


Don haka ka zage karfinka kanata surfafar matarka sadoda kana takamar kana da zabgegiyar azzakari ba tare da sanin hanyoyi masu saukin da zasu sa ta kawo da wuri ba kana batawa kanka lokacine tare da gajiyar da kanka gara ma ka shiga filling kwallo ka yi zagaye don tsinka jininka.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post