Ingantaccen maganin sanyin mara komai tsananin sa insha Allah na maza da mata - Android PolsDa fatan idan kun karanta za ku turawa sauran 'yan uwa domin su amfana.


'Yan uwa maza da mata masu fama da matsala da ciwon sanyi komai tsananin sa insha Allah ga magani wanda za'a rabu dashi baki daya, domin yana kashe dukkan kwayar cutar bacteria baki daya a samu lafiya.


Sanyi wanda yake haifar da da matsaloli kamar haka:


1. Sanyi Maisa kumburin Jiki.

2. Sanyi Maisa Fitar Farin Ruwa a gaba.

3. Sanyi Maisa hana jin dadi Yayin saduwa.

4. Sanyi Maisa bushewar Gaba.

5. Sanyi Maisa tsagewar Gaba.

6. Sanyi Mairike Gabbai.

7. Sanyi Mai rike jijiya.

8. Sanyi Maisa daukewar sha'awa.

9. Sanyi Maisa daukewar Ni'ima.

10. Sanyi Maisa lalacewar ciki Ya zube.

11.Sanyi Maisa zubewar ciki.Ga hanyar da za'a bi domin magance su baki daya.


Abin Da Za'a Nema:


1. Grain Albabuna (chamomile)

2. Garin Girfa (cinnamon)

4. Garin Hulba (fenugreek)


Yadda Za'a Hada:


Da farko za'a samu garin Albabunaj babban chokali guda 4, Garin Girfa babban chokali guda 2, garin Hulba babban chokali guda 3 duka za'a hade su waje daya.


Za'a rika diban babban chokali guda 1 babba, a hada da ruwa kofi 3 madaidaici misalin pure water guda 2 a tafasa sosai, za'a iya saka sukari chokali 1 a ciki, bayan an sauke sai a tace sai a raba 3 asha da safe da yamma da dare bayan cin abinci.


Za ai hakan na tsawon sati 2 insha Allah za'a rabu da duk wadan nan matsaloli baki daya.


Gargadi! 

Banda mace mai ciki kasa da wata 6, banda mace mai shayarwa.


Allah yasa mu dace.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post