Nau'in Farjin Mace Guda 3 Da Ya Kamata Ku Sani - Android Pols




Kamar yadda muka fadi yadda nau'ikan Al'aurar  maza yake, suma mata suna da na su kalolin farji wanda har kawo yanzu ba a iya cewa ga iyakar nau'in su ba. Amma dai wanda suka fi fice zamu fadi guda uku kachal daga cikin su. 


Kuma wani Abun mamaki su kan su matan da yawan su basu San, aya suke ba, balle har su san yaya zan kula na kuma gyara da adala kai na ba. 


Hakika suma mata suna da nasu kalar farji wanda masana suka bayyana wasu daga ciki, amma a yau zamu iya bayyana muku guda uku kawai da kuma bayyana yadda suke a takaice.  Gasu kamar haka :-


1- RIJIYA GABA DUBU:- wannan wani irin farji ne wanda galibi ba kowane namiji ke iya gamsar dashi yayin jima'i ba, sai Wanda ke da ilmin Jima'i, kuma galibi sai Mai dogon mazakuta. 


Bugu da kari anfi samunsa a jikin dogayen mata musamman Sirara, matan dake dauke da wannan suna da karfin sha'awa ta yadda ba wuya abu kadan da ya danganci lamarin jimai zai motsa su. Nan da nan zaka ji Sun jike sharkaf, sannan basu cika gajiya a yayin jima'i ba, duk adadin da za kai da su a shirye suke. 


2 - RIJIYA MAI MUKULLI:- irin wannan farjin Gaskiya bashi da yawa, domin duk wadda Allah ya bawa irin wannan to fa an gama yi mata komai ta bangaren jima'i. Domin ba ta bukatar shan wani abu na karin ni'ima ko matsi. 


Hasali ma shine Farjin  da Mace ko haihuwa nawa tayi duk sanda namiji zai shiga sai yaji kamar ranar zai fara shiga. Sannan da wuya ka sami kafewar ruwan ruwan ni'ima a cikin sa. Sune kana jima'i dasu suna feso ruwa. Mai sulbi. Allah ka azurtamu da mata masu irin wannan farji. 


Sannan Yawanci mata dogaye masu jiki dai-dai Misali ba lukutaye ba sun fi kasancewa dauke da wannan Farjin 


3 - DUNDUBUS:- shi Kuma irin wannan farjin Gaskiya ba a cewa komai domin duk wadda ta sami kanta da irin wannan sai dai muce mata ta yi hakuri. 


Farji ne wanda yake kafewa, babu danshi galibi ma sai anyi dogon wasanni ake iya samun ruwan ni'ima a cikin sa, wani lokacin ma mijin aai irin wannan farjin sai yayi amfani da yawu ko mai na baseline ko man ayu sannan zai sami yin Jima'i, kuma wasu lokutan ma da zarar namiji yayi zuwa daya shike nan ta kafe Kaf. 


Duk kuma son sa da ya koma a lokacin gaskiya zai yi masa wahala idan kuma ya matsa to dashi da ita duk suna iya jin ciwo. Ma'ana ita farjin ya kuje, shi Kuma kan azzakarin sa ko jikinsa ya sale. 


Kuma wani abun Tausayi ma shine yawancin mata masu wannan farjin ma basu fiya jin sha'awa ba. Wanda hakan na haifar musu da samun rashin jituwa da mazajensu.


Karin bayani anan shine, Mata ku rika yin rigakafin maganin infection, ba wai sai zaki yi aure, ko kuma kin je an fada miki kina dauke da shi ba. Domin wasu matan da yawa ba wai haka Allah yai su ba, rashin Kula da lafiyar farjinsu ne ke kawo musu hakan. Kashi 80% na matsalar ku ta Fannin Jimai infection ke haddasa muku. Allah ya sa zaku amfana kuma ku ilmantu. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post