Kirjin mace yana dauke da wasu kullutu guda biyu da ake kira da nono ko mama, a turance kuma breast wanda suke fitowa mace idan ta kai shekarun balaga.
Bincike ya gano cewa nono(Breast) yana fara fitowa daga shekara 9 har zuwa shekara 14 a jikin mace. Ya danganta da saurin yadda yanayin halitar balagar mace yazo mata.
Shi dai nono (Breast) ado ne ga duk wata mace musamman budurwa domin yana daga cikin mafi jan hankalin dukkan wani namiji. Shiyasa kowace budurwa idan Allah yai mata baiwar nono tana yin alfahari da yin ado dashi domin jawo hankalin duk wani namiji.
A cikin wannan video za ku ji nau'in yadda nonon mace ya Kasu daban-daban da kuma irin wanda maza suka fi so.
Ku latsa nan ku kalli bidiyon 👇👇👇
Kirji Adon 'Yan Mata: Nono Ya Kasu Kashi Daban-Daban