Bambamcin Jarababbiya Da Harijar Mace A Yayin Jima'i - Android Pols


Mutane da dama sukan kasa bambamce tsakanin mata dake da irin wannan halitar. Wasu na ganin tamkar abu guda ne. Wasu kuwa na daukar cewa suna da alaka da juna. Wanda kuma sam abun ba haka yake ba. Duk sunyi hannun riga da junansu.


Wacece Harijar Mace?

Harijar mace ko Nymphomaniac a turance sune Matan da suke da yawan bukatan na jima'i. 


Harijar mace bata da jaraba. Domin tana iya zama na tsawon lokaci ba tare da tayi Jima'i ba kuma hakan ba damun ta zai yi ba.


Ita kuwa jarabenbiyar mace bazata iya daukar lokaci mai tsawo ba tare da Jima'i ba. Wasu jarababbu ma a kullum sai sunyi Jima'i fiye da sau daya.


Ita Harijar mace bata soma yin Jima'i da namiji har sai ta tabbatar da wannan namijin zai iya gamsar da ita.


Ita kuma jarabenbiya bata damu da la'akari da wanda zata yi jimai da shi ba. Duk Namijin data samu kawai bukatar ta shine a sadu da ita.


Harijar mace idan ta soma Jima'i batasan ta gaji ba. Babu gajiya a tsarin harija muddin dai akan Jima'i ne.


Amma ita jarababbiyar mace cikin karamin lokaci take gamsuwa.


Harija tana iya daukar lokaci bata damu da Jima'i ba bayan ta samu gamsuwar Jima'i yadda take so.


Amma ita jarababbiyar mace tana yi anjima kadan kuma tana bukatar ta sake yi.


Wadannan sune manya manyan bambamcin dake tsakaninsu. Sai dai wasu lokutan ana samun macen da take  dauke da wadannan dabi'un duka biyu.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post