Mune Muka Yi Aiki Muka Sha Wuya Amma Yanzu An Yi Watsi Damu An Rike Wanda Suka Zo Daga Baya


Mun gama shan wahala amma an yi watsi da mu an rike wadanda suka zo daga baya, in ji Fati Nijar


Mawaƙiyar ta bayyana haka ne a wani bidiyo da ta wallafa a shafinta na TikTok, inda take wani jirwaye mai kama da wanka, tana cewa duk zagayen da akayi tare da ita akayi, kuma da kuɗinta tayi babu wanda ya bata ko kobo, amma taje gidan wani dan siyasa aka hana ta shiga. 


Da alama dai akwai bayanai tare da Fati Nijar, domin tace za ta kara wasu bayanan anan gaba kaɗan.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post