HOTUNA: Maishadda Da Matarsa Hassana Sun Cika Shekara Da Aure


Fitaccen Furodusa a masana'antar Kannywood Abubakar Bashir Maishadda da matarsa Hassana Muhammad sun cika shekara 1 da aure. 


A ranar 13/03/23, Abubakar Bashir Maishadda da Hassana Muhammad sun cika shekara ɗaya da aure. Allah ya ƙara ƙauna, kuma ya kawo rabo, amin.







Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2