Masoya
Shirye-Shirye
Karancin Kudi Yasa Wasu Masoya An Buga Musu Sabbin Kudi Da Hotonsu Don Bikin Aurensu
Saturday, March 25, 2023
0
Hotunan wasu ‘takardun kudi’ masu dauke da hotunan wasu masoya da za a lika musu ranar aurensu ya karade kafafen sada zumunta, saboda karancin na gaske da ake fama da shi a kasar.
Lamarin dai ya janyo ce-ce-ku-ce musamman a kafafen sada zumunta na zamani inda mutane ke ta bayyana ra'ayoyinsu akan lamarin inda wasu abin ya burge su wasu kuwa ke yin ala-wadai.
Me za ku ce kan hakan?
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment