Cikakkiyar Hanyar Yadda Ake Yin Fitsari Da Bayan-Gida A Musulunci


Da yawan Musulmi ba su iya gudanar da yin abubuwan da addinin musulunci ya Koyar ba. Shi kuma addini komai ya Koyar bai bar komai ba.


Hakan yasa a wannan bidiyon muka kawo muku yadda ake yin fitsari da kashi da kuma yin Tsarki ta siga daban-daban kamar yadda addini ya Koyar.


Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2