Subahanallahi: Yadda Aka Tsinci Wani Jariri Da Aka Jefar - Android Pols


Al'ummar unguwar Ado Bayero Layout sun shiga wani mawuyacin hali bayan tsintar wani jariri da aka yi a unguwar wanda ake zargin cewa yar dashi aka yi. 


Shafin Jaridar Express Radio Nigeria shine ya wallafa labarin yadda lamarin ya faru, inda suka bayyana kamar haka. 


"Wani jariri kenan da aka tsinta a Kan hanya a unguwar Ado Bayaro Layout dake karamar Hukumar Dala." 


A baya-bayan nan dai ana yawan samun Jefar da jariri a sassa daban-daban na arewaci da kuma Kudancin Najeriya.


Sai dai wasu na bayyana hakan a matsayin wanda suke Jefar da jaririn sun same su ne ta hanyar banza. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post