Tambaya.
Malam ina cikin damuwa domin bana iya biyawa matata bukatar ta yayin Jima'i, ita kuma tana matukar bukata ta. Amma har na fara tunanin rabuwa da ita. Malam menene abinda ya kamata na yi?
A cikin wannan video za ku ji yadda Malam Ibrahim Khalil ya warware matsalar.
Tags:
Daga Malamai